A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Najeriya, Amb. Eche Abu-Obe, ya ce dama kasar ta kwashe ...
Ya shaida wa manema labarai cewa, “Batun da ya fi muhimmanci a yau shine tsagaita wuta, musamman a Lebanon da kuma Gaza.” ...
Shirin Matasa a duniyar Gizo na wannan makon ya yi nazari ne a kan mafita ga matsalar yada bidiyoyin tsiraici a dandalin sada ...
A makon nan Najeriya ta yi bikin cika shekara 64 da samun ‘yan cin kai. A jawabinsa shugaban Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa na samun nasarar yaki da ta’addanci da ‘yan fashin daji. Jawabin shugaban ya ...
Mun nemi jin fahimtar mutane a game da keloids, da kuma hanyoyin da da suka fi dacewa don bada kariya ga wadanda suke fama da ...
Keloids wata lalura ce ta kumburin kari mara cutarwa, wadda ke da nasaba da sake tsurowar fata cikin gaggawa bayan rauni ko kumburin fata. Abu ne da ya shafi fata wanda ya zama ruwan dare, wanda ...
Sabanin sauran tabon da aka saba da su, Keloids yana ci gaba da girma, wasu lokutan ma har tsawon shekaru bayan ciwon farko ...
Dr. Zainab Babba Danagundi, wata kwararriyar likitar fata ce a cibiyar lafiya ta kasa dake Abuja, ta yi mana karin bayani ...
Tabo wani bangare ne na jikin mutum dake nuna cewa jikin mutum yana warkewa. Ga abinda kwararu a asibitin Mayo a nan Amurka ...
An gudanar da bikin Ranar Malaman Makaranta ta Duniya ta bana - 2024, wanda majalisar dinkin duniya ta ware a shekarar 1994 ...
A yau ne ake gudanar da zaben shugabannin kananan Hukumomi a jihar Ribas da ke kudacin Najeriya duk kuwa da Tirka Tirka da ...
Hezbollah tace mayakan ta na yin fito na fito da dakarun Isra’ila a yankin kudancin kan iyakar Lebanon, inda dakarun Isra’ila ...