Reshen birnin tarayyar Najeriya, Abuja, na kungiyar likitoci masu neman kwarewa (ARD, FCT) ya tsunduma cikin wani yajin aikin ...
An samu Beatrice da mijinta Sanata Ike Ekweremdu da laifin yunkurin safara da cinikin sassan jiki bil adama a London a watan ...
Kamar yadda aka zaci zai faru, bayan da Shugaba Donald Trump ya yi amfani da ikonsa na shugaban kasa ya tsaurara sharuddan ...
A wani al'amari mai matukar bakanta rai, arangamar da ta kaure tsakanin mahaka ma'adinai ba bisa ka'ida ba da jami'an tsaro a ...