Kamar yadda aka zaci zai faru, bayan da Shugaba Donald Trump ya yi amfani da ikonsa na shugaban kasa ya tsaurara sharuddan ...
Yan sanda a Mumbai sun ce sun kama wani mutum mai shekaru 30 wanda ake zargi da hannu a harin a cewar Kamfanin Dillancin ...
A shirin Allah Daya na wannan makon mun yi nazari ne a game da yadda wasu daga cikin manufofin Shugaba Donald Trump ke razana ...
Mutum kusan 100 ne suka rasa rayukansu a hatsarin tankar man da ya auku a Suleja a lokacin da suke kokarin kwasar man fetur a ...
Hasashen fuskantar matsanancin sanyi a wunin yau Litinin ya sa Trump ya sa aka mai da bukin rantsarwar cikin majalisar ...
Akalla mutane 600 ne ake sa ran za su halarci bikin da aka mayar Cikin Majalisar Dokokin Amurka saboda matsanancin sanyi ...
Jami’an tsaron Jamhuriyar Nijar sun cafke tsohon ministan man fetur Barke Moustapha kwanaki kadan bayan da gwamnatin mulkin ...
Ya zuwa safiyar Assabar, an sami shawo kan kashi 43% na harsunan wutar Palisades, wanda ya karu daga kashi 31% na ci gaban da ...
Sabbin zarge-zargen suna nuni da cewa Faransa za ta samar da kudin makarkashiyar hambarar da gwamnatin soja a Nijar ko ...
A yau Lahadi an tsara Trump zai halarci bikin shimfida furanni a makabartar Arlington, kafin ya nufi wani gangami a dandalin ...
Kamar yadda ake faɗa a masna’antar fina-finan Amurka ta Hollywood, dole ne Shirin ya ci gaba. A ranar Litinin, an ba da ...
Za a sanar da sunayen zababbun ne yanzu a ranar 23 ga Janairu, Hukumar Academy of Motion Picture Arts and Sciences ta fada a ...